Wasu yara matasa sun kwaikwayi bikin ‘yar gidan Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris hadda Shafa Wali aka gani a ciknsu.
Yaran sun yi kwalliya ta barkwanci inda kuma suka rika kwaikwayar duk wani abu da aka yi a bikin.
Abin ya nishadantar.