Friday, August 7
Shadow

Ni nasan ba zan dade a Duniya ba saboda suna neman rayuwata ruwa a jallo>>Sheikh Salihu Zaria ya fallasa wasu mugaye da suka sakoshi gaba

Malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya bayyana cewa yasan ba zai dade a Duniya ba dan haka mutane su zama shaida ya isar da sakon Allah da ya zo dashi.

Malam yace yasani cikin wadanda za’a nemi rayuwarsu akwaishi a ciki.

Malam ya bayyana hakane a wajan wani majalisi da yayi me cike da taba zuciya.

Karanta Wannan  An gurfanar da matashin da ya hau kan allon talla saboda dan Tiktok a kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *