Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Ji Abinda Riyad Mahrez yace akan Najeriya da ya dauki hankula

Dan wasan kasar Algeria, Riyad Mahrez ya dauki hankula kan abinda yace game da Najeriya kamin wasansu.

Mahrez yace ya tsorata da Najeriya.

Dalili kuwa shine sun ci kwallaye da yawa a wannan gasar.

https://twitter.com/i/status/2009622494576361660
Karanta Wannan  ƊAN DUNIYA: An kori mutumin da ake zargi da keta haddin matan aure kusan 400 a kasar Equatorial Guinea daga aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *