Friday, April 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata ‘yar Kudu ta nuna kayan abinci na tallafin Azumi da Gwamnatin tarayya ta aika mata

Wannan wata ‘yar kudu ce data nuna kalar tallafin kayan abinci na watan Ramadana da gwamnatin tarayya ta aika mata.

Ta bude kwali inda ta rika zaro kayan abinci kala-kala dake ciki hadda rabin buhun shinkafa.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

https://www.youtube.com/watch?v=wd0GSo07Ydo?si=qqRMJ9Ject5cILIv
Karanta Wannan  Kiran mutane su tashi tsaye su kare kansu bashine mafita ba ga matsalar tsaro>>Bulama Bukarti ya mayarwa da T.Y Danjuma Martani bayan da yace mutane su tashi tsaye su kare kansu Gwamnati ba zata iya ba ita kadai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *