Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wuta ta dauke yayin da sabon shugaban ‘yansanda ke shirin fara jawabi

Wannan yanda wutar Lantarki ta daukene yayin da sabon shugaban ‘yansanda ke shirin fara jawabi.

Ana ta dau muhawa inda wasu ke cewa, wani ne ya kashe wutar ba tare da ya sani ba inda wasu kuma ke cewa wutace aka dauke.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Katafaren Otal din Ganduje da aka gano a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *