Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya zargi Sheikh Maqari da goyon bayan masu batanci ga Janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Rahotanni sun bayyana cewa, Sheikh Abdallah Gadon Kaya na zargin Sheikh Ibrahim Maqari da goyon bayan masu batanci ga Janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Sheikh Gadon Kaya yace idan aka samu wadanda suka yi batanci ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Farfesa Maqari yakan kirasu ya nuna musu goyon baya.

Ya kara da cewa suna da shaida akan hakan.

Wannan dalili ne yasa daya daga cikin malaman Darika, Sheikh Muniru Adam ya kira Sheikh Abdallah Gadin Kaya dan ya basu sautin murya da yace yana dasu a matsayin Hujjojinsa na yin wannan zargi.

Saidai Sheikh Abdallah yaki bayarwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: wannan matashiyar ta zargi soja da sata ta aika masa da Bidiyon tsiray.... amma sai ya yadashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *