
Ganin mutuniyar Soja Boy, Iftihal Madaki a cikin shirin Da’iman ya jawo cece-kuce.
Fastar fim din ta karade kafafen sada zumunta.
Inda ‘yan kallo suka kagu su fara kallo.
Wasu na cewa lallai za’a sha soyayya kenan.
Wasu na cewa za’a yi rungume-rungume kenan.


