Friday, April 3
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘yansanda suka saka wani Soja a gaba suke mai fada

Wannan Bidiyon yanda ‘yansanda suka saka wani soja a gaba ne suke ta masa fada.

An ga sojan dai be ce musu komai ba yana tsaye a ofishinsu.

Karanta Wannan  EFCC ta tsare mutane biyu bisa samun su da kuɗaɗen kasashen waje a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *