Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ziyarar Kwankwaso ta kasance tare da Tinubu a fadar shugaban dake Abuja da irin karramawar da aka masa

A yau ne aka samu rahotannin dake cewa, tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Tinubu ya kai ziyarar gaisuwar Aminu Dantata a Kano.

Da yawa dai nawa kallon ziyarar ta Kwankwaso a matsayin siyasa inda ake tsammanin zai iya komawa jam’iyyar APC.

Zuwa yanzu dai babu bayanai kan abinda suka tattauna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tsohon da aka ruwaitoshi yana cewa shine ya gina kabarin Shugaba Buhari, a yanzu ya fito ya ce karya yake bashine ya gina kabarin ba, saidai an zargi cewa tursasashi aka yi ya fadi hakan bayan da yace ba'a biyashi kudin ginin kabarin da yayi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *