
Wani fasto ya bayyanawa wani magidanci da ya je cocinsa cewa a yanzi haka matarsa na can tana cin amanarsa da me gidan hayar da yake ciki.
Magidancin dai ya gigice zai fita cocin da gudu amma faston yasa aka kamoshi.
Ya cewa, faston ya barshi ya je gida, amma faston yace a’a inda yace ba ya son yaje yayi aika-aika, ‘yansanda su zo su kamashi suce shine ya tunzurashi.