
Tauraruwar Tiktok, ‘YarGuda ta bayyana cewa wani gado da Maiwushirya ya nuna mata yace an sai mata saboda aurenta ya kusa ya mata kadan.
Ta bayyana cewa babban gado take so irin wanda akewa kowa itama a mata.
Shima dai Maiwushiryan abin ya bashi mamaki.