Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yarinya na gabanka ma ya ka kare da tarbiyyarta ballantana ka turaka karatu wani gari? Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya jawo hankalin iyaye kan daina kai ‘ya’ya makaranta wani Gari.

Yace yarinya na gabanka ma ya ka kare da tarbiyyarta ballantana kuma ka turata Karatu wani gari.

Ya bayyana cewa, yace gara ta zauna a gida idan miji yazo shikenan idan ma bai zo ba ta ci gaba da zuwa Islamiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda daliban Marigayi Dr. Idris Dutsen Tanshi ke murnar Rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi, suna fadar kalaman da basu kamata akansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *