Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yayin da aka ga na ‘yan Kudu, Wani dan Arewa shima ya nuna kayan da ke cikin kwalin tallafin Ramadana na Gwamnatin tarayya da aka raba musu

Wani dan Arewa ya nuna abinda ke cikin kwalin Tallafin Ramadana da aka raba musu.

Ya nuna an ga Timatir da Shinkafa, da Taliya da sauransu.

Saidai an ji yana Korafi.

Amma kwalin da aka rabawa ‘yan kudu yafi girma.

Karanta Wannan  Ya kamata a rikawa 'yan Majalisar mu ta dattijai Gwajin shan miyagun kwàyòyì>>Sanata Natasha Akpoti ta bada shawara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *