Wani matashi me suna Anas ya bayyana cewa, daga yau ya bar Darikar Tijjaniyya.
Matashin ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda yace yaga daga masu kudin Karya sai ‘yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su samo bokaye.