
Wannan bawan Allahn ya dauki hankula bayan da yace in dai da wannan makamin ne Najeriya zata yaki Amirka to yana kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa Amirka Hakuri dan shi bai shirya Mutuwa ba.
Bidiyon da yayi wannan jawabi ya dauki hankula sosai.