Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon:Ina nan kan bakana ina son in auri matar tsohon shugaban kasa, A’isha Buhari kuma insha Allahu zata amince, masu min bakin ciki inga yanda zaku yi >>Inji Umar Khalid

Matashi Umar Khalid da ya fito ya bayyana soyayyarsa ga matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ya jaddada soyayyar tasa.

Yace yana son ya auri A’isha Buhari da gaske kuma in Allah ya yadda zata amince inda yace sai ya ga yanda ‘yan Bakin ciki zasu yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Wani abu ya fado saman kan Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a fadar Gwamnatin Kano yana tsaka da jawabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *