
Wani magidanci ya koka da cewa a yayin da yake Kasuwa yna neman kudi, matarsa na zuwa otal tana lalata da wani dan ya sai mata wayar iPhone.
Ya wallafa Bidiyon matar tasa da ya gani suna rungumar juna ita da Kwarton nata.
Saidai matar ta fito tace ba’a kai ga daura musu aure ba, dan haka ita ba matarsa bace.