Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon:Malamin Tsubbu ya buga Qasa yace Taurari sun nuna masa cewa Bayern Munich ce zata ci Arsenal a wasan yau

Wani Malamin Tsubbu ya buga Qasa yace taurari sun nuna Bayern Munich ce zata ci Arsenal a wasan Champions League da zasu buga anjima.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok bayan da wani ya aika masa sakon bukatar ya duba musu waye zai yi nasara

Malamin Tsubbun yace duk da baya ta’ammuli da harkar kwallo amma wai Taurari sun gaya masa cewa, Bayern Munich ce zata yi nasara.

Karanta Wannan  Allah Kalli Bidiyon: Sakon Karshe da Janar Muhammad Iba ya aiko da kamin ya rhasa Ransa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *