Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon:Matar Aure me ciki ta dauki hankula bayan data ce mijinta ya je ya roko mata shinkafar da aka dafa a makwabta tana son ci amma yaki

Wata matar aure me ciki ta dauki hankula bayan data nemi mijinta ya je makwabta ya roko mata shinkafa da fa duka da suka dafa.

An ga matar rike da kwano a wani Bidiyo da ya watsu sosai inda tacewa mijin nata ya shiga Makwabta ya roko mata shinkafar saboda tana son ci.

Saidai mijin yaki, yace ta je da kanta ta roko da kanta.

Ya nuna Tuwon da ya dafa a gidan inda yace me yasa ba zata ci ba?

Lamarin dai ya jawo muhawara me zafi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Miji ya kai matarsa kara ofishin 'Yansanda inda yace yana zargin ta ci amanarsa saboda ta haifa masa farar diya bayan shi da matar tasa duk bakakene

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *