Wednesday, February 4
Shadow

Kalli Bidiyon:Matashi ya dauki Hankula bayan da ya kai mahaifiyarsa Asibiti a Kano amma akace ba gado

Wannan matashin ya dauki hankula sosai bayan da ya kai mahaifiyarsa Asibiti a Kano aka ce ba gado.

Matashin ya yi Bidiyo yanawa shuwagabanni Allah ya isa.

Yace ba zai taba yafe hakkinsa dake kan shuwagabannin da suka ki daukar matakin da ya dace ba.

j

Karanta Wannan  Allah Sarki: Tauraruwar fina-finan Hausa cikin sheshekar tace ta bar harkar Film saboda ba riba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *