Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon:Ministan ayyuka, David Umahi na bugun Qirji cewa, ya kwacewa wata mata fili dan ya nuna mata cewa ko shi wanene

Wani Bidiyon Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana inda aka ganshi yana cewax ya kwacewa wata mata fili dan ya nuna mata koshi wanene.

Bidiyon dai ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da lamari .

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Bayan da aka bukaci ya je ICPC ya bayar da hujja kan zargin da yakewq shugaban Hukumar NMDPRA, Dangote yace ya janye zargi da yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *