Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Naje babban birnin kasar Indiya, New Delhi wallahi Jihar Zamfara tafi India tsafta>>Inji shugaban karamar hukumar Talata Mafara, Hon. Yahya Yari

Shugaban karamar hukumar Talatar Mafara jihar Zamfara, Hon Yahya Yari ya bayyana cewa, ya je kasar india.

Inda yace wallahi Jihar Zamfara ta fi babban birnin India, New Delhi tsafta.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai.

Karanta Wannan  Kungiyar Kwadago, NLC tace ta baiwa Gwamnatin Tarayya Sati 4 ta daidaita da Kungiyar malaman jami'a ta ASUU ko duka ma'aikatan Najeriya su tsunduma yajin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *