Thursday, April 16
Shadow

Kalli Bidiyon:Ministan ayyuka, David Umahi na bugun Qirji cewa, ya kwacewa wata mata fili dan ya nuna mata cewa ko shi wanene

Wani Bidiyon Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana inda aka ganshi yana cewax ya kwacewa wata mata fili dan ya nuna mata koshi wanene.

Bidiyon dai ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da lamari .

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka baiwa kawayen Amarya kudin siyen baki dana lalle har Naira Miliyan 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *