An hangi dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yana tikar rawa a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa a yayin da Rarara ke waka.
Dama ko a baya, Rarara ya tabawa Seyi Tinubu waka.