Tauraruwar Fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta nuna kasaitaccen gidanta wanda ya sha kayan ado.
Bayan kammala nuna gidan, Wata tace mata bata ga TV ba inda Samha ta nuna mata TV din daga baya.