Tauraron dan kwallon kafar kungiyar Alnasr kenan Cristiano Ronaldo tare da yariman kasar Saudi, Muhammad Bn Salman.
Sun hadu ne a wajen taron tunawa da ‘yan mazan jiya na kasar.