Monday, July 13
Shadow

Kalli Cristiano Ronaldo tare da yariman Saudiyya

Tauraron dan kwallon kafar kungiyar Alnasr kenan Cristiano Ronaldo tare da yariman kasar Saudi, Muhammad Bn Salman.

Sun hadu ne a wajen taron tunawa da ‘yan mazan jiya na kasar.

Karanta Wannan  Matashiya 'Yar Asalin Jihar Yobe, Nafisa Abdullahi Ta Lashe Gasar Turanci Ta Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *