Friday, December 5
Shadow

Kalli Hoto: Yanda Wata Baturiya ta hada hotonta dana Sojan Ruwa, Yerima tace ta samu mijin aure

Wata Baturiyar kasar rasha ta hada hotonta da na Sojan ruwa A. Yerima wanda suka yi sa insa da Wike inda tace ta samu mijin aure.

Tuni dai mata suka rika hada hotunansu da Yerima

Karanta Wannan  Gwamnati ce zata kayyade farashin man fetur dina>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *