Friday, January 16
Shadow

Kalli Hoto:Ana Rade-radin wani sanatan Najeriya, Musulmi ya auri mata 6

Ana rade-radin cewa, Sanata Ned Nwoko wanda musulmi ne ya auri mata 6.

Saidai akwai wasu rahotanni dake cewa? Ya saki wasu inda wasu kuma sun rasu.

Saidai lamarin ya jawo muhawara me zafi a tsakanin masu sharhi a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/abbkar_ai/status/1980896500352725432?t=mMcBWA8LyozCPKGGZfavTA&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yayi a Morocco da ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *