
An hango Sanata Godswill Akpabio da Bianca Ojukwu a Fadar Vatican wanda hoton ya dauki hankulan mutane a kafafen sadarwa.
Kakakin majalisar Dattijan da Karamar Ministar harkokin cikin gida, Bianca na daga cikin wadanda Najeriya ta aika su wakilce ta wajan jana’izar Fafaroma Francis.