Friday, January 23
Shadow

Kalli Hotuna da Bidiyo: Yanda matasan turawa 50 a kasar Denmark suka shiga addinin Musulunci

Matasan turawa 50 maza da mata a kasar Denmark ne suka karbi addinin Musulunci.

Bidiyo ya nuna yanda matasan suke zaune a masallaci a gaban wani malami inda yake basu kalmar Shahada.

Allah ya sanyawa rayuwarsu Albarka.

Karanta Wannan  Wannan matashiyar me suna Zainab ta yi ridda ta koma Kirista a jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *