Saturday, December 13
Shadow

Kalli Hotuna: Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa sarkin Zazzau Ziyara

Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa me martaba Sarkin Zazzau,Mal. Ahmed Bamalli, CFR ziyara a fadarsa.

Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ne yace yawa Seyi Tinubu rakiya zuwa fadar sarkin.

Seyi Tinubu dai ya ziyarci gurare da yawa a tsakanin Kano da Kaduna.

Karanta Wannan  Amma Wai Ba kin Yi Aure ba? Wani ya tambaya bayan ganin wadannan hotunan na Mansurah Isa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *