Ba’a dade da kammala ganin Hotunan Maryam Yahya da suka jawo cece-kuce ba, Kwatsam sai ga na abokiyar aikinta, Zahra Diamond.
Itama dai hotunan nata sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
Da yawa sun ce hotunan basu dace ba.