Wednesday, April 29
Shadow

Kalli Hotuna: Kamar Maryam Yahya, Itama Tauraruwar Kannywood Diamond Zahara ta saki Hotunan da suka dauki hankula

Ba’a dade da kammala ganin Hotunan Maryam Yahya da suka jawo cece-kuce ba, Kwatsam sai ga na abokiyar aikinta, Zahra Diamond.

Itama dai hotunan nata sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Da yawa sun ce hotunan basu dace ba.

Karanta Wannan  Matar Gwamnan jihar Borno ta karrama ma'aikataciya me daukar albashin Naira 30,000 data mayar da Naira Miliyan 4.8 da aka tura mata bisa kuskure kyautar Naira miliyan 1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *