Friday, January 2
Shadow

Kalli Hotuna, Kasar Yahudawan Israela ta bayyana cewa an kashshe mata sojoji 8 a Gazza

Kasar Yahudawan Israela ta bayyana cewa, an kashe mata sojoji 8 a Gazza a ci gaba da yakin da take yi da Israela.

Kasat ta bayyana sunayensu kamar haka:

Sergeant Ez Yeshaya Grover 20
Sergeant Or Blomowitz 20
Stanislav Kostarev 21
Itay Amar 19
Eliyahu Moshe 21
Eylon Wiss 49
Eytan Koplovich 28
Wassim Mahmud 23

Karanta Wannan  Ra'ayinane ba tsoron EFCC ba yasa na koma APC, kuma idan dai ana son Najeriya ta dore a matsayin dunkulalliyar kasa sai an zabi Tinubu a 2027>>Okowa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *