Matashi wanda yayi suna da karatun Qur’ani a Social Media, Young Alhaj yayi sabuwar mota.
Ya nuna kalar motar da ya saya a shafinsa inda ‘yan uwa da abokan arziki ke tayashi murna.