Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna: Shahararren me kudi a jihar Delta, Jim Brown ya auri mata ta 19

Shahararren me kudi a jihar Delta, Jim Brown ya auri mata ta 19.

Wani karin abin daukar hankali shine wasu daga cikin sauran matan nasa sun halarci wajan bikin.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda akai ta muhawara.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Mata 3 da aka kama da zargin safarar kwàyà a kasar Saudiyya, an sakesu bayan an gano basu da laifi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *