Friday, January 16
Shadow

Kalli Hotuna: Uwargidan Gwamnan Bauchi, Hajiya Aishatu Bala Mohanmed (Sarauniyar Bauchi) Kenan A Cikin Kicin Tana Girki

Uwargidan Gwamnan Bauchi, Hajiya Aishatu Bala Mohanmed (Sarauniyar Bauchi Kenan A Cikin Kicin Tana Girki.

Hakan na zuwane yayin da su jarumar Kannywood, Maryam Labarina ke kan gaba-gaba wajan tallata rashin yiwa miji Girki.

Wace fata za ku yi mata?

Karanta Wannan  Kuma Dai: Jirgin saman yakin sojojin Najariya ya kara Kkàshè farar hula 6 a katsina bisa kuskure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *