Friday, January 2
Shadow

Kalli Hotuna: Wannan ‘yar Kudun Na shan Allah wadai saboda zuwa ta dauki hoto a masallacin Abuja da shigar Banza

Wannan ‘yar kudun me suna Aria Gordian na shan suka da Allah wadai saboda zuwa babban masallacin Abuja ta dauki hoto da shigar banza.

Da yawa dai sun ce mata bata kyauta ba saidai tace ba cikin masallacin ta shiga ba.

Karanta Wannan  Na yi iya lissafin da zan yi na gano cewa, Tinubu ba zai ci zaben 2027 ba, na kudu zai zo>>Inji El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *