Tuesday, March 25
Shadow

Kalli Hotuna: Yanda sojojin Najariya suka kafa tutar Najeriya bayan kwace iko da maboyar ‘yan Bìndìgà

Sojojin Najaria sun kafa tutar Najeriya bayan kwace iko da wata maboyar ‘yan Bindiga a jihar Zamfara.

Sojojin dai sun dage da matsawa ‘yan Bindiga inda suka kashe da dama wasu kuma suka tuba suka mika makaman hannunsu.

Nasara ta kwanannan da sojojin suka samu itace wadda suka kai Ruwan Kunku inda suka kone gidajen ‘yan Bindigar.

Karanta Wannan  Yayin Da Atiku Abubakar Ya Sauka Jihar Bauchi Domin Gabatar Da Ta'aziyyar Rasuwar Sarkin Ningi, Dr. Yunusa Muhammad Ɗanyaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *