Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Halin da Samha M. Inuwa ke ciki bayan hadarin mota da ya rutsa da ita, da kalar ciwon da ta ji

A daren jiya ne aka samu rahotan cewa, Hadarin mota ya rutsa da Tauraruwar Kannywood, Samha M. Inuwa.

Motar tasu dai ta daki bayan wata Tirela ne inda ta lalace.

Bayannan an ga Samha da dogon Hijabi inda ta zargi cewa jifa ce aka mata.

Samha ta kuma bayyana cewa dalilin dala $100 data bayar kyauta ne abin baiwa wasu dadi ba suka jefeta.

A Bidiyon an ji ana duba idon Samha saboda jinin da ya taru a gefen Idon.

https://www.tiktok.com/@my_autah/video/7534595345544793400?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7534595345544793400&source=h5_m&timestamp=1754303398&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7510327615027545862&share_link_id=8b7ebb31-5484-4bba-a36b-1d56af77fa95&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&ug_btm=b5836%2Cb2878&link_reflow_popup_iteration_sharer=%7B%22click_empty_to_play%22%3A1%2C%22dynamic_cover%22%3A1%2C%22follow_to_play_duration%22%3A-1.0%2C%22profile_clickable%22%3A1%7D&enable_checksum=1
https://www.tiktok.com/@my_autah/video/7534595460183444742?_t=ZS-8yavBvVeLKK&_r=1
https://www.tiktok.com/@my_autah/video/7534595963592264965?_t=ZS-8yavJxyOSW0&_r=1
Karanta Wannan  Da Duminsa: Kalli yanda da Safiyar Yau, Laraba, Atiku Abubakar da El-Rufai sun sake komawa Kabarin Buhari suka mai addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *