Thursday, November 26
Shadow

Kalli Hotuna:Dan gidan Ministan Ayyuka, Osborn Umahi ya fito takarar kujerar shugaban karamar hukuma

Dan gidan Ministan ayyuka, Osborn Umahi ya fito takarar neman kujerar shugaban karamar hukumar.

Ya fito ne neman takarar kujerar Karamar hukumar Ohaozara ta jihar Ebonyi.

Magoya bayansa ne suka rakashi Ofishin APC inda ya sayi fom din takarar akan Naira Miliyan 30.

Dama dai a baya yawa mahaifinsa shugaban yakin neman zabe sannan kuma gwamnan jihar Ebonyi na yanzu, Francis Nwifuru ya bayyana shi a matsayin dan takararsa

Karanta Wannan  BABU INDA DANGIN MIJI SUKA TAƁA SAKIN MATA DAN HAKA AMINU ADO YA DAWO KUJERARSA, CEWAR RASHEEDA MAISA’A

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *