Tauraruwar Fina-finan Hausa, Amarya, Rahama Sadau ta saki sabbin hotunanta na barka da juma’a ga masoyanta tun bayan da ta yi aure.
Rahama ta saki hotunan ne a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.