Friday, April 25
Shadow

Kalli Hotunan gawarwakin masu garkuwa da mutane birjik a kasa da sojojin Najeriya suka kashe

Jami’an tsaro sun kashe ‘yan Bindiga 2 tare da kwato makamai a hannunsu a jihar Kaduna.

Lamarin ya farune a yankin Rijana dake karamar hukumar Kachia.

Sojojin sun kuma kai samame a Amale, Gidan Jatau, Gidan Danfulani, da Gidan Duna.

Sojojin sun kwato Bindigar AK47 guda 2 da mashin da wayar hannu da sauransu.

Karanta Wannan  Cutar Amai da gudawa ta barke a Najeriya, mutane 65 sun kamu, 30 sun mu-tu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *