Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotunan irin kyakkyawar tarbar da Kanawa sukawa Shugaba Tinubu

Kanawa sun nunawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu soyayya a yayin ziyarar da ya kai jihar dan yin gaisuwar Dantata.

Mutane da yawa ne suka fito suka tarbi shugaban kasar.

Karanta Wannan  Dansandan Najeriya ya mutu a dakin Otal bayan ya shiga ciki da wata mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *