Monday, April 6
Shadow

Kalli Hotunan Katuwar Doyar da ba’a taba ganin me girmanta ba da aka noma a Jos, Jihar Filato

Wannan hotunan wata katuwar doyace da aka noma a Jos Jihar Filato.

Ta baiwa mutane mamaki sosai.

Inda wasu suka so su sayi doyar amma saboda tsadarta suka kasa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: An bayyana yawan kudaden da ake zargin an baiwa Nafiu Bala dan ya kawo tarnaki a jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *