Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotunan Kawayen Amarya a bikin Malika da Abdul M. Shareef

Wadannan hotunan kawayen Amarya Maryam Malika ne su Amal Umar da Momi Gombe kenan suke shirin biki.

A yaune ake sa ran daura auren Masoyan.

Karanta Wannan  Ɓarawo ba ya zama a gwamnatin mu - Abba Gida-Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *