Sanata Prof. Okorie Ani daga jihar Ebonyi ya dauki hankula musamman a kafafen sadarwa bayan da aka ganshi yana rabawa mutanen mazabarsa tallafin tukunyar dafa abinci.

Hotunan dai sun wasu sosai inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.