Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotunan yanda dan majalisar tarayya ya baiwa mutanen mazabarsa tallafin baro

Wannan wani dan majalisar tarayya ne da ya baiwa mutanen mazabarsa tallafin baro.

Dan majalisar me suna Hon. Okafor Dominic Ifeanyi ya fito ne daga jihar Anambra kuma wannan ne karon farko na zamansa dan majalisa.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan lamarin.

Karanta Wannan  Ya kamata ka mayar da hankali wajan yaki da talauci>>Gwamnonin APC suka gayawa shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *