
Chioma Ifemeludike ta bayyana aniyarta ta takarar gwamnan jihar Anambra karkashin jam’iyyar AAC.
Tace itace da nasara a wannan zabe.
Saidai hotunan yakin neman zaben nata sun jawo cece-kuce inda wasu ke cewa basu dace ba wasu kuma na cewa ba yakin neman zabe ta fito ba wani abu dai take son cimmawa.